Shirin Horas da Matasan Najeriya a Sana’o’in Hannu: Gwamnatin Tarayya da ITF Sun Kaddamar da “Skill-Up Artisans (SUPA)”

Gwamnatin Tarayya, tare da haɗin gwiwar Hukumar Industrial Training Fund (ITF), ta kaddamar da shirin horar da matasan Najeriya a fannoni daban-daban na sana’o’in hannu domin ƙarfafa dogaro da kai. Shirin ya kasu gida uku:

Ƙwararrun Masana (Skilled Artisan) – Wadanda ke da ƙwarewa a wata sana’a kuma suke son shiga shirin.

Masu Sha’awar Koyo (Intending Artisan) – Wadanda ke son koyon sabuwar sana’a.

Cibiyoyin Horaswa (Training Center) – Masu bada horo a fannin sana’o’in hannu.
Bayan kammala shirin, mahalarta za su sami takardar shaidar kammalawa tare da tallafin fara kasuwanci domin su ci gaba da aikin da suka koya.

Sana’o’in da za a koyar sun haɗa da:

– Gina da Gine-gine (Building and Construction)

– Gudanar da Masauki da Otal (Hospitality Management)

– Harkar Wutar Lantarki (Power)

– Fata da Kayan Fata (Leather Works)

– Noma da Harkokin Noma (Agric/Agro Allied)

– Zanen Kaya da Dinki (Fashion Design)

– Fannin Kwamfuta da Sadarwa (ICT)

– Sana’o’in Hannu da Fasaha (Arts and Crafts)

– Gyaran Kayan Amfani (Appliance Service Technician)

– Kawata Ciki da Tsara Gida (Interior Design)

– Gyaran Motoci (Vehicle Auto Services)

– Kula da Fata da Kyau (Cosmetology)

– Gudanar da Muhalli da Tsare-tsare (Facility Management and Planning).

Yadda za’a cika (How To Apply)

Ga masu sha’awa da ya cika ka’idoji sai su latsa maɓali (link) da ke kasa domin cikawa

Latsa nan +Click here to Apply)

The post Shirin Horas da Matasan Najeriya a Sana’o’in Hannu: Gwamnatin Tarayya da ITF Sun Kaddamar da “Skill-Up Artisans (SUPA)” appeared first on HausaLoaded.com | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .

SEARCH GOOGLE FOR THIS COMPANY DETAILS

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?